Ruhi Biyu Complete
*☠️๐ RUHI BIYU☠️๐* *Littafin had'aka*๐ช MALLAKIN *©Fateemah Rabi'u (ZAHRA R noOYAL STAR)* & *K'ANWAR SOJA* *ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
* *ูุตูู ุงููู ุนู ุงููุจู ุงฺูฉุฑูู
* PAGE 1️⃣➡️2️⃣ __________________✍️ Wani daji ne mai cike da yawan shuke-shuke da yalwar iska dajin cike yake da firanne masu kyan gaske, yanayin dajin sai ki rantske kice ba kowa a cikin k'arar motoci naji da sauri na waiga bayana dan na shagala da kallon dajin, Da sauri na idasa inda wannan motocin suka tsaya dan in d'akko muku rahoto, Wasu gidaje ne guda biyu a cikin dajin duk girman dajin kuwa masu matuk'ar kyawu yanayin gidajan sak irin na turawa, Ahali ne guda suke sakkowa daga motocin tare da kayan su nik'e-nik'e suke d'aukar kayan tare suke da ma'aikatansu daga alama sabon gidane zasu tare gidan dake kallonsu suka nufa daga alama shine nasu, na kusa dasu kuwa dana waiga na kalli gidan da alama akwai w...