Posts

Showing posts from October, 2023

Zafafan hotunan murja kunya

Image
Wannan sune zafafan hotunan murja kunya shahararriyar yar tiktok

Wadannan hotunan umme rahab kenan

Image
Wadanan hotan ma domin kune masoyana ina sonku 100%

Zafafan hotunan umme rahab

Image
Wadannan suna zafafan hotunana domin ku masoyana na gida dana waje ina yinku 100%

Dalilin dayasa umme rahab tarabu da mijinta..

Image
Assalamu alaikum sallamar musulmaii a yau zamu gaya muku dalilin da yasa ummi rahab ta rabu da mijij ta wato lilin bab wannan abune ba mai saukiba sannan abune mai sauki saboda tana hawan tiktok ba shebe matsalarba idan baku mantaba akwaii wani biduwa da tasaka wanda take sanye da riga marar hannu ma ana singileti sannan daga ita sai dan karamin gajeran wando ma ana skill tail dukda ta rufe da fulo amma daii mutane dayawa sunga lokacin da take magana ta dan dagashi kuma kowa yagani... To in kuna tare damu zamu kawo muku cigabam abin da yafaru mungode.

Zafafan hotanan maryam yahaya yar kanywood

Image

Duniya labarice ka karanta tundaga farko har karshe

Image
In English First image shows an 'Ancient Greek Pelike' (4th Century BC), depicting a woman acrobat shooting an arrow with her feet. (MET Museum) Second image shows an acrobatic archer at the 2016, World Nomad Games held in Kyrgyzstan. In Hausa language Hoton farko ya nuna wani 'Pelike na tsohuwar Girka' (ƙarni na 4 BC), yana nuna wata mata acrobat tana harba kibiya da ƙafafu. (MET Museum) Hoto na biyu ya nuna wani maharba na acrobatic a 2016, Wasannin Nomad na Duniya da aka gudanar a Kyrgyzstan.

An hako wani abun al ajabi

Image
An gano mummy mai ban mamaki a cikin kabari a Peru tare da rufe fuska. A cikin 2021, an gano wata mummy, cikakke daure da igiya kuma hannayenta sun rufe fuskarta, an gano su a wani kabari na karkashin kasa a Peru. Masu binciken kayan tarihi daga Jami'ar Kasa ta San Marcos sun gano mummy cikin yanayi mai kyau a Cajamarquilla, wani muhimmin wuri mai nisan mil 15.5 a cikin kasa daga birnin bakin teku da babban birnin kasar Lima, Peru. An kiyasta cewa mummy tana tsakanin shekaru 800 zuwa 1200. Ko da yake babban matsayi na mummy - an ɗaure ta da igiya kuma a cikin yanayin tayi - ya bayyana a farkon gani, masu bincike sun yi imanin cewa al'ada ce ta jana'izar kudancin Peru. Kabarin ya kuma ƙunshi yumbu, ragowar kayan lambu da kayan aikin dutse. Madogaran gidan yanar gizon gidan yanar gizon New York

Littafin MAI CIKE CE COMPLETE...

Image
🤰MAI CIKI CE 🤰 By Narnah'kanwar soja Littafin marubuchiyyar.. BIYAYYA GA UWA tasa na kasa fahimtar darajar FARASHIN SO a rashin sani na afka DUHU CIKIN HASKE sanadin HANYAR RUWA na kai ga MIJIN MAGE, tsantsar tsoro da fargaba na RUHI BIYU na manta ne MAI CIKI CE . 🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A} https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c *_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_* _(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_ *Alk'alaminmu 'yancinmu* PAGE 1&2 Watssapt number 0810123539 Facebook page : NARNAH ƘANWAR SOJA Istangram : NARNAH'KANWAR SOJA Free book Comment and share please ****BORNO **** Sosai take gudu a cikin wanan uban duhu ga iska dake kad'awa da ...

LITTAFIN MUTUM KO ALJAN COMPLETE

Image
MUTUM DA ALJAN Littafi Na Biyu (2) Part B. Na Abdulaziz Sani M Gini AA Misau Ke magana . KUMA YA DAGA KANSA YANA TUNANI har izuwa tsawon yan dakiku daga can sai ya dubi Yarima yayi murmushi yace yakai dana kayi sani cewa sama da shekaru goma baya na firgita gaba dayan makiyana ya zamana cewa sun razana dani ainun.Da yawansu na turmushe su na kau dasu daga doron kasa,wasunsu kuwa hijira sukayi suka bar kasashen su,suka bazama izuwa sassan duniya nesa da inda nake.Ina mai tabbatar maka da cewa na kashe sama da sarakai arba'in a wannan lokaci,don haka ina da tabbacin cewa babu sauran irin makiyana a wannan nahiya tamu gaba daya.Lokacin da sarki Alkasim yazo nan a zancensa sai ya bushe da dariyar mugunta yace haba yakai dana wai shin me kake shakka ne har yanzu?Yanzu kai a tunaninka har akwai wani mahaluki walau mutum ko aljan wanda zaiyi gangancin farautar rayuwata alhalin yasan cewa nine GUGUWAR ANNOBA mai baje birane kuma nine KOGIN JINI mai shanye ALKARYA.Sa'adda yarima Kam...