Littafin AMINIYA KO KISHIYA COMPLETE
👠*AMINIYA* *KO* *KISHIYA* ðŸ‘
⏩🔟
WRITTEN
AND
STORY
*FAUZIYYA TASI'U* *UMAR*
® *FAUZAH*
Yanda ya tafi ya barta haka ya dawo ya tararta idanunta suna lumshe duk da yasan ba baccin takeyi ba zama yayi yasa hanunsa ya shafo fuskarta bude idonta tayi a hankali ta saukesu cikin nasa kunyarsa gami da haushinsa ne ya sata janye idanunta murmushi yayi ya fahimci dalilin da yasata kawar da kanta ya zura hanunsa cikin rigarta yace.
“I like this pure heart komai naki yana burgeni Fauzah kedin yar baiwa ce wlh dandanonki yafi na zuma dadi na kasa qoshi dake” janyo take away din yayi ya bude chips ne da kwai sai kunun gyada da planten sannan ruwan tea da farfesun naman rago sai gasasshiyar hanta.
Da kansa ya hada mata tea din ya hada mata komai ya rinqa bata batayi masa musu ba saboda mahaukaciyar yunwar da takeji saida ya tabbatar ta qoshi sannan shima ya karya miqewa tayi ta fita parlour da nufin dauko wayarta data ajiye a saman center table su kayi kicibis da Aminan ta nufo dakin nasu.
Jitayi kamar ta juya saboda wata muguwar kunyarta da takeji amma kafin tayi yunqurin juyawar ta katse mata hanzari da cewa “haba shiru din tayimin yawa yanzu nace bari naje na fito da amaryar qila shima angon ya fito”
Qasa tayi da kanta cike da kunya tace “ina kwana” tafa hannuwa ta shigayi tace “meye hakan Fauzah kunyarwa kikeji wai kunya ta tabdi lallai bakida aikin yi to waima ni meye dalilin jin kunyar tawa bayan bani na kar zomanba mijinki yakamata kiji kunya tunda shine yayi aika-aikar shine ya tubeki ya dirjeki bani ba”
Jitayi kamar qasa ta tsage ta shige saboda tsananin kunya wato har tasanma wani abu ya shiga tsakaninsu kenan
Fitowarsa daga daki yasata dago fuskarta ya daga mata gira yace “aini inason matata takejin kunyata saboda zan samu damar baje kolina son raina ”
Juyawa tayi zata shige daki yayi saurin riqo hanunta yace “ina zaki?” kafin ta bashi amsar Amina ta juya ta koma men parlorn ta zauna shima janyota yayi suka zauna ya canza musu channel sunata hirarsu da Amina duk da suna sakota a cikin hirar amma taqi saka baki inda shikuma ya tattara hankalinsa gaba daya ya baidashi kanta yanason ya fahimci yanayin da take ciki a yanzun amma ya kasa fahimtar komai kamo hanunta yayi ya damqe cikin nasa yanajin wata irin shaawarta na taso masa nandanan ya burkice idonsa ya kana yayi jajir dan yatsanta yasa a bakinsa yana tsotsa, da sauri ta janye hanunta daidai lkcn da Aminan ta miqe ta shige dakinta
A hankali ya rinqa matsowa jikinta tana janyewa har ya matseta a jikin kujerar jikinta ne ya dauki bari gabadaya tsoronshi takeyi saboda ta lura kamar yana sahun jarababbun mazannan kuka ta sake masa tana takure jikinta tace.
“Dr ka taimakeni ka tausayamin wlh na gaji bazan iyaba ban sababa pl...”bakinsa yasa cikin nata tare da matseta a qirjinsa yana sauke wata ajiyar zuciya me qarfi hanunta ya dauka ya dauka ya dora a saman sandar girmansa wadda ta miqe sambal da sauri ta janye hanunta tana qoqarin tashi inda shikuma yayi mata mugun riqo ya zagayeta da hannayensa yana shafa duk inda hanunsa yakai dagata yayi cak ya sauketa a gadon ya shiga juyata yanda yakeso saida ya gamsar da ita ya gamsar da kansa sannan ya kwanta ya rungumeta a qirjinsa yana hura mata iska a kunne sosai takejin salon nasa yana ratsata tayi luf a qirjinsa tana shaqar qamshin dake fita a gashin dake kwance a qirjinnasa.
Sosai yakeyi mata salon rikita zuciya tare da kalamai masu sanyi wanda hakan ya sanyaya mata jiki.
Kwanansu biyu a Miyatti Allah Hotel sannan suka dauki hanya zuwa Kano kwanaki biyun sun zame masa na daban a rayuwarsa saboda wata irin nutsuwa data baqunci rayuwarsa Fauzah sa ta zama tasa shima ya zama nata sosai ya nuna mata soyayya da kulawa duk da bata biye masa ko nuna tanajin dadin kalamansa amma yanajin dadin yanda take bashi hadin kai a bed amma fah da kuka suke gamawa saboda lkcn da yake dauka ita bata sababa wahala takesha sosai ga abarsa tayi mata kauri da tsayi tun sanda yafara kusantarta mararta take ciwo har yanzu bata daina ba ga wahala da take sha kafin ya shiga jikinta.
Basu suka iso Kano ba sai bayan insha kai tsaye sabon gdan daya gina yasa aka wucce gdane damfarere daya qawatu da shuke shuken fulawowi cikinsa part biyu ne kowanne da girmansa suna zuwa Amina ta rakata bangarenta daya gaji da haduwa komai nasu iri dayane da Amina saidai banbancin kala kawai saida suka huta anan sannan Amina tace “to nidai zanje na kwanta ango ga amaryarka nan Allah ya kawota ubangiji yabamu zaman lfy kaikuma Allah yabaka ikon kwatanta adalci tsakaninmu dan Allah Fauzah karmu bada damar da wani zai shiga tsakaninmu mu hade kanmu mu zama abin kwatance”
Tunda ta fara mgn kukanta ya kubce mata sosai take jinjinawa karamci irin na aminiyarta kuma kishiyarta Amina tabbas ta cika mace.
Cikin rawar murya tace “na gde sister Allah ya barmu tare kin gama min komai a rayuwa sister me zanyi na biyaki me kikeson nayi miki a rayuwata ki fadeshi ko menene zanyi miki”
Ajiyar zuciya tayi ta kalli Dr ta kalli Fauzah tace “ki kula mana da mijinmu ki ci gaba da riqeni a matsayin aminiyarki Fauzah kamar yanda muke a baya karki daukeni kishiya”
Jinjina kanta tayi alamun gamsuwa tace “insha Allah zaki sameni fiye da yanda kike tsammani ”
Kallonsa tayi tace “Dr bazamu fara rabon kwana ba sai nanda wata biyu saboda inason yar uwata ta morewa mijinta ” dagowa tayi da
sauri ta girgiza kai tace
“aa wlh banaso ni hakama ya isheni kuje can ni kam na gde da wannan kyautar”
Tunda ta fara mgnr yake kallonta yana murmushin mugunta saida ta gama ya kalli Amina yace“ wifey na gde ni inaso Allah yayi miki albarka”
Kallonsa takeyi sosai tace “gsky aa Dr wlh ban yarda ba kasheni kakeson yi baka tausayina? ”
Hanun Amina ya kama yace “muje na rakaki dare ya farayi"
Meson complete Whatsapp 09025398001
Comments
Post a Comment
Hi