Posts

Best beutiful masque.

Image
 The best beautiful masque wallpaper.

KAAPPAAN movie

Image
KAAPPAAN MOVIE Release on September 19th  Tamil & Telugu Cast Surya Arya Mohanlal Boman Irani Sayyeshaa saigal  

Dasara movie.

Image
 Dasara movie new action film from telegu #dasara #telugu #hindi #tamil #english

Kisi ka kisi ki Bhai Jaan HD

Image
 Kisi ka kisi ki Bhai Jaan HD release in 21 April |EID 2023

Angirke na urar ganin wata a saudaiya a yau Alhamis.

Image
  Saudiyya ta kammala shirin duban watan sallah a daidai lokacin da al'ummar Musulmi suka ɗauki azumi na 29. Shafin Masallacin Harami na Makka da Madinah ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa daga yau Alhamis za a fara duban watan na Shawwal. An girke manyan na'urorin hangen nesa domin aikin duban watan Shawwal. Ana sa ran fara duba watan Shawwal ne a birnin Sudair da misalin ƙarfe 06:09na yamma, sai garin Tumair inda za a fara duba da 06:22na dare.

Ana wata ga wata:Rarara ya shiga tangal-tangal din wasan yar buya da jami an kotu kan bashin da sammacin tuhumar sama sa naira miliyan goma

Image
 ANA WATA GA WATA: Rarara Ya Shiga Tangal-tangal Ɗin Wasan Ƴar Ɓuya Da Jami'an Kotu Kan Bashi Sammacin Tuhumar Sama Da Naira Miliyan Goma An gurfanar da shahararren mawaƙin jam'iyar APCn nan Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara), a gaban babbar kotun shari'ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Rijiyar Zaki Kano, ƙarƙashin jagorancin mai shari'a Halhaltul Khuza'i Zakariya. Tun da fari wani mai suna Muhammad Ma'aji ne ya maka Rarara a gaban kotun kan wasu kuɗaɗen sa Naira Miliyan ₦10.3m da suka ƙulla wata harka a watannin da suka gabata. Mai ƙarar ya shaida wa kotun cewa, bashi da wani zaɓi dan ya ƙarɓi haƙƙinsa sai ta fannin shari'a kamar yadda kowa yake da ƴan cin shigar da ƙara kan hanashi haƙƙinsa. Muhammad Ma'aji ya ƙara da cewa ya bi matakin sulhu da wanda yake ƙara dan ya bashi kuɗin sa tunda dai harkar bata yiwu ba kuma yaƙi bashi kuɗinsa. Kakakin manyan kotunan shari'ar Addinin musulinci na jahar Kano Muzammil Ado Fagge, ya bayyana cewa...

Kalli abun da yan bordin sukeyi abun sai yabaka mamaki

Image
 Yanzu makaranta ta lalace iskanci zallah bada tsoran allah mudai saidai muce allah ya ganardamu.